BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Arewacin Najeriya na cikin halin ha'ula'i in ji ?an Twitter
Wannan na zuwa ne bayan da aka sace sama da ?an mata 300 daga makarantar sakandarensu ta Jangebe a jihar Zamfara a daren Juma'a, kwanaki ka?an bayan sace wasu ?aliban da dama a makarantar sakandaren Kagara a jihar Neja.
KAI TSAYE Rundunar ?an sandan Najeriya ta tura jirage don nemo ?an matan Jangebe
Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Bidiyo, Kifayen da suka dinga "tsuwwa" bayan ceto su daga mataccen kogi, Tsawon lokaci 1,00
Wasu masu aikin ceto sun yi nasarar ceto wau manyan kifayen whales a ga?ar tekun New Zealand.
Iyayen ?aliban da aka sace a makarantar Jangebe sun bi sawun yaransu cikin daji
Iyaye da kuma 'yan uwan ?aliban da aka sace a makarantar sakandare ta GGSS Jangebe a Jihar Zamfara sun bi sahun 'yan bindigar cikin daji.
Shugabannin Oman da Qatar sun yi murnar nasarar tiyatar da aka yi wa Yariman Saudiyya
Shugabannin kasashen Oman da Qatar sun aike da sakon taya murna ga Sarki Salman na Saudiyya kan nasarar aikin tiyatar da aka yi wa Yarima mai jiran gado Muhammad Bin Salman, mataimakin firimiya kuma ministan tsaro.
Boko Haram ta ?auki alhakin kai hari Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kai hari Maiduguri dake jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya da yammacin Talata.
Hanyoyin da China ta bi wajen raba ?an ?asarta da talauci
Shugaban China Xi Jinping, ya bayyana cewa, kasar Sin ta samu "cikakkiyar nasara" a yakin da take yi da talauci
Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula
A wannan makon shirin Ku San Malamanku ya tattauna ne da tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, wani fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Sokoto da ke Najeriya.
Wutar rikici kan birnin Marib na kasar Yemen ka iya haifar da barazana ga kai agajin jin-kai
Matsin lambar kasashen duniya sun haifar da tsagaita wutar da Majalisar Dinkin Duniya ke goyon baya. An kawo karshen artabun a watan Disamba, tare da hana ruwa gudu game da ba-ta-kashin.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Yan sanda sun tabbatar da sace ?alibai mata 317 a Jihar Zamfara
Mahaifin daya daga cikin daliban da kuma wani malami da ke makarantar lokacin da aka sace daliban ya tabbatar wa BBC aukuwar lamarin.
Matakan da aka bi wurin ceto tattalin arzi?in Najeriya daga masassara
Tattalin arzi?in Najeriya ya yi ?asa ne sakamakon annobar korona da kuma fa?uwar farashin ?anyen man fetur a kasuwar duniya.
Shugaban CBN ya fusata matasa kan batun ku?in intanet
Galibin mutanen da suka yi tsokacci kan kalaman Godwin Emefiele sun soki matakin da Babban Bankin Najeriya ya dauka na haramta hul?a da ku?in intanet.
An yi jana'izar sojojin saman Najeriya bakwai
Sojojin sun mutu ne bayan da jirgin da suke ciki mai kirar Beechcraft King Air B350i ya yi hadari a kauyen Bassa kusa da filin saukar jiragen sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja sakamakon lalacewar injin jirgin.
Abin da ya sa 'zan kalubalanci sakamakon zaben Jamhuriyar Nijar'
Alhaji Mahamane Ousmane, ya yi zargin cewa shi ne ya yi nasara a zaben da kuri'a fiye da kashi 50 cikin dari yana mai cewa an murde masa zaben.
Masana kimiyya na hasashen ?arkewar annobar kwalara daga sararin samaniya
Masu bincike sun samo wata hanyar hasashen ya?uwar annobar kwalera ta hanyar amfani da tauraron ?an adam na sauyin yanayi, wanda zai taimaka wajen kare rayukan al'umma.
Abin da ya sa kotun Kano ta wanke matar da ake zargi da kashe ?ar aikinta
Wata kotun majistre a jihar Kano ta wanke wata mata Fatima Hamza, daga zargin da ake yi mata na kisan ?ar aikinta a jihar
Abin da ya sa kare kai ba zai zama mafita ga satar mutane a Najeriya ba
Ministan tsaron ?asar ya ce "bai kamata mu zama matsorata ba, mu zauna a yi ta yanka mu kamar kaji".
?arin mutum 655 sun kamu da korona a Najeriya ranar Laraba
NCDC ta ?ara da cewa an sallami mutum 643 daga cibiyoyi daban-daban da ke jihohin Najeriya. Mutum 12 ne kuma cutar ta yi ajalinsu a ranar ta Laraba
Kotu ta umarci wani mutum ya biya matarsa kudin ayyukan kula da gida da take yi
Wata kotun a Beijing ta umarci wani mutum ya biya matarsa fansar kudaden aikace-aikacen gidan da ta yi masa kan ya sake ta.
Bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, Tsawon lokaci 13,41
A wannan makon shirin Ku San Malamanku ya tattauna ne da tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, wani fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Sokoto da ke Najeriya.
Bidiyo, 'Abin da ya sa na gabatar da ?udurin dokar yin gwaji kafin aure a Kano', Tsawon lokaci 2,10
Dan majalisar jihar ta Kano mai wakiltar Takai, Dakta Musa Ali Kachako, ya shaida wa BBC dalilin da ya sa ya gabatar da wannan ?uduri a zauren majalisar.
Bidiyo, Yarinyar da cin zalinta da aka yi a makaranta ya ba ta azamar yin fice a wasan tsere, Tsawon lokaci 2,03
Ku kalli bidiyon Priyanka Dewan, yarinyar da cin zalinta da aka yi a makaranta ya ba ta azamar yin fice a wasan tsere.
Bidiyo, Cutar ?arin mahaifa da ke barazana ga lafiyar matan Afirka, Tsawon lokaci 2,39
Mata da dama a kasashen Afirka na fama da cutar kabar mahaifa da ake kira ‘fibroids’, matsalar da ta fi shafar mata bakaken fata fiye da sauran jinsi.
Bidiyo, Fursunan da ya yi hasarar soyayya da ‘?anci, Tsawon lokaci 10,07
A Zambia, wa?anda ake zargi da ba a yanke wa hukunci ba na iya fuskantar zaman sar?a na tsawon shekaru yayin da suke jiran shari'arsu.
Bidiyo, An sauya wa wani gida mai shekara 139 matsuguni, Tsawon lokaci 1,01
Mazauna birnin San Francisco na Amurka sun ga abin al'ajabi na yadda aka sauya wa wani gida da ya yi shekara 139 matsuguni ta hanyar jan sa a kan titi.
PSG ta yi magana kan makomar Mbappe da Neymar, Man Utd na son Rice
PSG ta yi karin haske kan kwangilar Kylian Mbappe da Neymar, Liverpool na neman dan wasan gaba, Man Utd ta shirya bai wa West Ham wasu 'yan wasa domin ta karbo Declan Rice, da karin labarai kan kasuwar 'yan kwallon kafa.
Real ta ci wasa biyar a jere duk da halin da take ciki
Wasa biyar Real Madrid ta ci a jere a dukkan karawa, duk da fama da take da 'yan wasanta da ke jinya a kakar bana.
Tuchel zai fuskanci kalubalen da zai fayyace kwazonsa a Chelsea
Thomas Tuchel ya ja ragamar Chelsea karawa takwas, wanda ya ci wasa shida da canjaras biyu, tun bayan da ya koma kungiyar cikin watan Janairu.
Thierry Henry ya ajiye aikin horar da Montreal ta Amurka
Tsohon dan kwallon Arsenal da Barcelona, Thierry Henry ya ajiye aikin kocin Montreal mai buga gasar Amurka.
Kungiyoyi da dama suna son Haaland, Sevilla na son sayar da Kounde kan £68m
Sevilla na son ta karbi £68m kan Jules Kounde, Tammy Abraham na jan kafa kan sabunta zamansa a Chelsea, kungiyoyi da dama na son daukar dan wasan Norwich City Max Aarons, da karin labarai kan cinikin 'yan kwallo.
Nasarori da jarrabawar da shahararren dan wasan golf Tiger Woods ya fuskanta
Mutumin da mutane da dama ke yi wa kallo a matsayin daya daga cikin shahararrun 'yan wasan golf a tarihi ya fuskanci kalubale da dama a rayuwarsa.
Shirye-shiryenmu
NA GABA Ra’ayi Riga, 19:29, 26 Fabrairu 2021
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Shirin Rana, 13:59, 26 Fabrairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Shirin Hantsi, 06:30, 26 Fabrairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Shirin Safe, 05:29, 26 Fabrairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Bidiyo, Bayan Gidan Badamasi burina yin karatun zama likita, Tsawon lokaci 6,13
A wannan kashi na 37, shirin ya tattauna da 'yar fim Azeema ta shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Abin da ya sa za a hana ?ora fina-finan Kannywood da ba a tantance ba a Youtube
Hukumar Tace Fina-finai ta ?asa wato National Film and Video Censor's Board ta ja kunnen furodusoshin Kannywood kan fitar da fina-finai da wa?o?i da suke yi a shafin Youtube ba tare da hukumar ta tantance su ba.
Shirye-shirye na Musamman
Saurari, Hikayata 2020: Saurari labarin 'Labarina', Tsawon lokaci 9,08
A ci gaba da kawo maku labarai goma sha biyu da al?alan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a wannan mako, za mu kawo maku labarin Labarina na Sa'adatu Sani, Jami'ar Fasaha ta Modibbo Adama da ke garin Yola a jihar Adamawa a Najeriya wanda Nabeela Mukhtar Uba ta karanta.
Shawarwari game da abincin da mata masu ciki ya kamata su ci
Mata masu ciki a fadin duniya, na samun shawarwari kan abubuwan da ya kamata su ci, ko kuma wadanda ya dace su kauracewa.
Saurari, Ra'ayi Riga 19/02/2021: Batun sace ?alibai a Kagara ta jihar Neja, Tsawon lokaci 1,00,00
Ra'ayi Riga 19/02/2021: Batun sace ?alibai a Kagara ta jihar Neja
Saurari, CENI ta shirya wa za?en Nijar zagaye na biyu, Tsawon lokaci 11,07
Hukunmar za?en Nijarmai zaman kanta ta CENI ta ce ta gama shiryawa don gudanar da zaben shugaban ?asa zagaye na biyu
Doguwar nakuda na janyo yoyon bahaya
Wannan shiri ci gaban na makon da ya gabata ne wanda aka yi a kan yadda mai ?ugun maza ke fama da wahalar na?uda.
Kimiyya da Fasaha
Mutum-mutumin NASA ya isa duniyar Mars lafiya ya fara aiko da hotuna
Na'urar mai tayoyi shida za ta yi shekara biyu tana huda rami a duwatsun duniyar don gano idan an ta?a rayuwa a nan.
Hukumar SEC a Najeriya ta goyi bayan CBN kan haramta ku?in intanet na cryptocurrency
A makon da ya gaba ne CBN ya ce ya dakatar da amfani da ku?in na intanet da dangoginsa sannan ya umarci bankuna su rufe duk wasu asusu da ke aiki da ku?in na intanet.
Facebook ya cire shafin jagoran IPOB Nnamdi Kanu
Facebook ya cire shafin shugaban ?an awaren nan na IPOB a Najeriya, Nnamdi Kanu, bayan wani bidiyo da ya fitar ranar Talata inda yake zargin makiyaya da lalata gonaki.
Abin da ya sa mai ku?in duniya zai sauka daga shugabancin Amazon
"A matsayina na babban jagoran kamfanin Amazon, jan aiki ne kuma mai cinye lokaci. Idan kana da gagarumin daukar nauyi irin wannan, yana da wahala ka mayar da hankalinka kan wani abu daban,'' in ji Mr Bezos
Hotuna
Mai ?aukar hoton da ke fito da kyawun mutanen da aka ware a cikin al’umma
Wadanda suka rayu bayan harin sinadarin asid da zabiya da masu larurar nakasa, duka suna cikin irin hotunan da suka mamaye ayyukan Silvia Alessi.
Zal?e na cin abinci, furannin masoya na cikin kayatattun hotunan Afirka na makon jiya
Zababbun hotunan Afirka na wannan makon.
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
Labarai Cikin Sauti
Saurari, Minti ?aya da BBC na Rana 26/02/2021, Tsawon lokaci 1,00
Minti ?aya da BBC na Rana 26/02/2021
Saurari, Ko sauye-sauyen da ake ji idan an karbi rigakafin korona na da illa?, Tsawon lokaci 4,00
Takaitattun labaran korona, bayanai kan yadda ake bayar da rigakafin cutar a wasu kasashe.
Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
?ila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Aikin jarida na haza?a
Aikin jarida aiki ne na ?wa?walowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana bu?atar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ?wa?war sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends